Connect with us

ArewaHitsMusic

MUSIC: David G Smart G – Yanzu Mukafara

MUSIC

MUSIC: David G Smart G – Yanzu Mukafara

IMG 20210422 WA0366
The hip hop rapper satisfied the street with this great exceptional song named YANZU MUKAFARA, kindly download and enjoy it.

LYRICS

(Intro).  Ohyes David g smart g on dis one, is now we started, Africa raper the microphone killer, ar duk rap na microphone guda biyar, na kashe, cinye su nake da baki bana sosota masu, dun yanda microphone yagan ni, soro yake ji,,, (crs).( Yanzu mukafara, yanzu mukafara, yanzu mukafara, dolema kusan mufara, (4x)     (Rap). Duk yanda na shiga dole kusan da zuwana, kamin haka yafarru, na zama darni gareku, zumunci hadin ke, shimuki bukata, domin kasan Nigerian tana bukatar haka, maganata da zafi, domin inna da zafi, ban so haka domin arbun yatabani, dadi nake ji, indan an kirani masoyi, how can you feel if someone call u my love? Sanadiyan haka allar yahada masoya, I love you my people, I no my people u love me, maganata kamar ruwa kasha, inna kofi, ga Kofi ba kofe domin jamaar sun taru, yanzu mukafara, farawata babu karshe, dolema kusan, sanar da su don su gane, (crs) govenati kasanan, se ku Kara kwazo, domi haka zesa kasan my ta Kara wadata, tatali arziki shi muke bukata, zumun ci hadin ke, wazaya so yakawce, ga mota ba driver, yayi tafiya mugani,   yakake so yafara, bayn kasan haka bazayiba, to kanime driver kabashi mota ba petrol, haba boss,, yakaki so yafara bayar kasan haka bazayiba, to har indan arbun ma hakan ta kasance, lele kasan mu tanabu kata hadin ke, mu dena, fadin karya mu dena rudi juna, we have to stop the nonsense, and try to build the nation, my people now u promise, u keep on do the best, show the love u have, show the love u have, (kungan kena yana kawo wuta, ko babu petrol, kusa Mani gase intashi kaman bom,2x ). I bombin the place I make the people the shout,2x). (crs) yaisa koza ka Kara, ga wakan yakare but dat dose not main anything zaka iya yin Kari, karuwa muki so, ga ruwan sama yasoko, is a blessed to us, dole ma mu gode alar, na tashi, sun yi tafi, I dole su yi tafi, (is a Africa raper the microphone killer 2x) ohyes David g smart g get on this.

Loading

Rate This
+1
0
+1
0
Continue Reading
You may also like...

I'm Umar Faruk a young geek Blogger, the CEO/Founder ArewaHitsMusic blog & Team AHM also an accounting student at Ahmadu Bello University, Zaria.

Click to comment
0 Comments

No Comment.

More in MUSIC

Subscribe To Our Blog Via Email

Enter your email address to subscribe to this blog and receive notifications of new posts by email.

Join 883 other subscribers