LYRICS

LYRICS: Ajasu Ft. Dj AB- Na Duba

INTRO:

*Ehh is Ajasu on this one
*Dj AB Ne

CHORUS:

*Fine girls sunaban kauna (Hayya)
*Nera muke watsawa (Hayya)
*Gemu muke tsefewa (Hayya)
*cikin rawa ana chashewa (Hayya)
*In kanada Nera ka watsa zuwanmu fa sai kallo (Haba Kai)
*Inna duba abun sai muchashe mutaka nayan kwallo


VERSE 1 (Ajasu)

*Ga Ajasu da Dj AB
*Sokoto sun gammu a TV
*Ga kudi mu kashesu a party
*Motoci mun faka a TT
*Zallan rap sai dai Kaduna
*Fine fine girls sai dai Abuja
*Inko swaggu kuje garin Jos
*Taraba ko wataran zan kwana
*Daga nesa nazo buga ganga
*Wata baby a gefe na yanga
*In baki dashi kiyi gefe
*Taka kafa haka jeki mun yafe
*Sunayi ana bomber to bomber
*Matan su suna bamu number
*Ga Ajasu dare ko da rana
*Dj AB babban yayana


CHORUS:

*Fine girls sunaban kauna (Hayya)
*Nera muke watsawa (Hayya)
*Gemu muke tsefewa (Hayya)
*cikin rawa ana chashewa (Hayya)
*In kanada Nera ka watsa zuwanmu fa sai kallo (Haba Kai)
*Inna duba abun sai muchashe mutaka nayan kwallo


VERSE 2 (Dj AB)

*Makiyan fa basu
*Na duba basu
*DJ AB ne da Ajasu
*Ga namu ga tasu.
*I’m the one that’s making the ladies smile
*Kota ina zasu bullo in versatile
*Ji nake kamar insake wata freestyle
*Cinye Rappers nake kawai kamar crocodile
*(Sukace) Dj AB kahuta ne
*Ya kake fama da muttane
*Cin kaman ruwa a buta nee
*Together we go daga the tuta ne


REPETITION (Dj AB)

*Let’s go…. Dj AB kahuta ne
*Ya kake fama da muttane
*Cin kaman ruwa a buta nee
*Together we go daga the tuta ne…. Let’s go


CHORUS:

*Fine girls sunaban kauna (Hayya)
*Nera muke watsawa (Hayya)
*Gemu muke tsefewa (Hayya)
*cikin rawa ana chashewa (Hayya)
*In kanada Nera ka watsa zuwanmu fa sai kallo (Haba Kai)
*Inna duba abun sai muchashe mutaka nayan kwallo

Rate This
+1
0
+1
0

About the author

Umar Faruq

ArewaHitsMusic is a musical site which is being managed and controlled by Umar Faruq who based in Kongo Campus, Zaria. He's a student of accounting at Ahmadu Bello University, Zaria and a professional blogger whose talent is base on music blogging,promotion and distribution as well.

Leave a Comment