Connect with us

INTERVIEW

INTERVIEW: AJASU WAS ATTACKED IN SOBA

Published

on

ArewaHitsMusic: SLM malam ajasu

Ajasu: Wslm ranka ya dade

ArewaHitsMusic: Kawuni lafiya?

Ajasu: Lfy lau ranka yadade amma ina cikin far gaba

ArewaHitsMusic: Wani irin far gaba kenan?

Ajasu: Eh to kila kunji lbr abakin Al,umma koh a gari cewa an kawo min mummunan Hari da dare misalin karfe 9

ArewaHitsMusic: Toh! A ina kenan?

Ajasu: Anyi invite nawa show soba bayan nagama performance na wakokina  tare da yarana a soba sai mu biyo hanya akan mudan motsa kafa ni da yarana saboda na kwana biyu banyi tafiya mai nisa a Kafa ba

ArewaHitsMusic: Harinda’aka kawoma na makamai ne kokuma anso aimaka dukan tsiya ne?

AjasuKwatsam bazato ba tsammani sai muringa. Jin zagi tabayan mu ana zagin sunan mahaifiyata sai nace ma yarana Kada su kula su saboda bana kaunar tashin Hankali a rayuwa na don Harinda suka kawo min da makamai a hannun su sannan a cikin su sun rufe fuskan su Wanda idon su Kawai ake iya gani

ArewaHitsMusic: Allah sarki ko akwai wa’inda bakwa shiri ne a soban?

Ajasu: Kowa nawa ne a soba, suna sona kamar yadda suke son Kansu domin a rayuwa na ban taba yin fada ba balle ace Ajasu yana da Abokin fada

ArewaHitsMusic: Taya kuka samu kuka tsira toh

Ajasu: Allah ne ya kawo jama,a sai suka kyale mu, acikin su mun gane mutane uku Sai naje nayi report a police station, sannan naje gidan iyayen yaran nagaya musu

ArewaHitsMusic: Koma baka tunanin ba chune akaima ba?

Ajasu: E nayi tunanin haka

ArewaHitsMusic: Yanzu idanda wani abu yasame ka kana tunanin zaka daina waka

Ajasu: Gaskiya bana tunanin zan daina waka saboda jin cewa ankai mun Hari hankalin masoyana ya tashi har wasu suna debo makamai dakyar na samu na shawo Kansu tare da Yan sanda da sojoji da suka zo garin akan maganan

ArewaHitsMusic: Gaskiya kanada masoya ajasu

Ajasu: Mun gode Allah so sai wasu daga Wani state din sun zo min Allah ya kyauta kamar jigawa da kano,bauchi katsina,Jos Kaduna duk sun zo soba, hakan yasa yanzu Zan kara dagewa akan wakana dan faranta ran masoyana

 469 Total Downloads

ArewaHitsMusic is a musical site which is being managed and controlled by Umar Faruq who based in Unguwan Kaya,Zaria. He's a student of accounting at Ahmadu Bello University, Zaria and a professional blogger whose talent is base on music blogging,promotion and distribution as well.

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *